Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasu 'Yan Boko Haram Sun Kai Hari A Sansanin 'Yan Gudun Hijira Dake Maiduguri

Wasu 'Yan Boko Haram Sun Kai Hari A Sansanin 'Yan Gudun Hijira Dake Maiduguri
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:33 0:00

A yayin da wasu 'yan boko haram ke ajiye makamansu,wasu 'yan boko haram din sun kai hari sansanin 'yan gudun hijira,sun hallaka mutum biyu.

XS
SM
MD
LG