Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wata 'Yar Najeriya Ta Zama Zakarar Matan Musulman Duniya Ta Shekarar 2013, Babi na 2

Olabiyi Aishah Ajibola 'yar Najeriya ita ce ta zama zakarar matan Musulman duniya ta shekarar 2013 yayin bikin Girmama Matan Musulman Duniya a Jakarta kasar Indonesia ranar Laraba 18 ga watan Satumba. Ana bikin ne kowace shekara kuma matan Musulmai tsantsa ke halartar bikin inda ake duba mata ba wai bisa ga kyawonsu ba kawai ana kula da imaninsu da sani da suke dashi a addinin Musulunci.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG