Kungiyar Watford ta ci Liverpool 3-0, kungiyar da ta sami nasara a wasanninta 27. Zakarun Turai masu rike da kambu sun ci wasanninsu 27, Kuma sun yi kunnen doki a wasa daya rak. Ismaila Sarr ne ya fara ci wa Watford kwallaye biyu, sannan Troy Denney ya karasa wasan da ci daya.
Mai tsaron bayan Liverpool Virgil van Dijk, ya ce “Watford sun taka rawar gani tare da nuna da’a. Ya ce, “Wannan ita ce gaskiya, mun gaza samun hanyarmu. Abu ne mai wahala Kuma dole mu kara yin kokari.”
Watford Ta Kawo Karshen Nasarar Da Liverpool Ke Samu a Jere
Za ku iya son wannan ma
-
Janairu 27, 2021
Wane Ne Sabon Kocin Chelsea Thomas Tuchel?
-
Janairu 26, 2021
Za a Bude Gasar Tennis Ta Australian Open a Watan Fabrairu
-
Janairu 25, 2021
Chelsea Ta Sallami Frank Lampard
-
Janairu 15, 2021
Wasan Kece Raini Tsakanin Manchester United Da Liverpool
-
Janairu 14, 2021
Neymar Zai Sabunta Kwantiraginsa Da PSG