Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Aka Fara Aikin Hajjin Bana


Yadda Aka Fara Aikin Hajjin Bana
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:53 0:00

A yau Laraba, wani rukunin Musulmai da ba su da yawa suka isa birnin Makkah domin fara gudanar da aikin hajjin bana. Ko wanne a cikinsu ya sa takukumin rufe baki da hanci, don kariya da kuma hana yaduwar cutar Coronavitus.

XS
SM
MD
LG