Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Gwamnatin Nijar Ta Dakile Yunkurin Juyin Mulki


Yadda Gwamnatin Nijar Ta Dakile Yunkurin Juyin Mulki
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:19 0:00

Hukumomi a Nijar sun ce dakarun da ke tsaron fadar gwamnatin kasar, sun yi nasarar murkushe wani yunkurin juyin mulki da wasu sojoji suka yi kokarin yi a ranar 31 ga watan Maris. Sun kara da cewa an kama da yawa daga cikinsu ana kuma neman wasu da suka tsere.

XS
SM
MD
LG