Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Wani Kamfani Ke Sarrafa Tsofaffin Tayoyi


Yadda Wani Kamfani Ke Sarrafa Tsofaffin Tayoyi

No media source currently available

Tayoyin mota da aka jefar ka iya zama shara ko kuma kayan amfani. A Senegal, wasu dalibai sun kafa kamfani da ke sarrafa tsofaffin su zama abubuwan amfani.

​
XS
SM
MD
LG