Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘Yan Adawa A Jamhuriyar Niger Sun Koka Da Yadda Ake Kame Magoya Bayan Su.


Eid al-Adha Celebration in Zinder, Damagaram, Niger Republic

Wanda dai ake tsare dashi na baya-bayan nan shine Ibrahim Bana kakakin matasan na jamiyyun adawa bayan da kungiyar alkalan Jamhuriyar Niger SAMAN ta shigar da kara akansa cewa yaci zarafin alkalai akan shafin sa na sada zumunta.

Aminu Isah yana daya daga cikin kungiyar kawancen adawar Niger.

‘’Akwai wani lokaci da akayi Masaudu a matsayin sa na daya daga cikin hadiman shugaban kasa yaje yasa hannu akan abinda bai shafi aikin sa ba.Wannan ne yasa aka zarge shi cewa yaci kudi miliyan dari biyu na harkar Uranium Gate da aka fadi wannan maganar yazo ya bada labarin cewa alkalai suna da laifi kan wannan batu,Baya ga wannan abu na Masaudu,Bazun yace a harkan shigo da kayayyaki yace Hamman nada hannu ciki domin Alkalai sun kama masa, yace wassu Alkalai da yayi aiki dasu ya basu kudi yasa harkar ta dade yace alkalan sun gane, kuma suka canza da wasu alkalai ingantattu wannan abin yazama shiru babu abinda aka yi musu har yanzu, Kenan abinda ake tuhumar Bana idan harma yayi shi Masudu da Bazun sun riga shi aikata irin wannan laifin.’’Kuma SAMAN aka ce takai kara shi yasa aka kama shi, kuma ai SAMAN din sun kai karar Masaudu da Bazun me yasa ba a kama suba.’’?

Sai dai a cewar Asmanu Muhammadu kamen baida nasaba da kowane bita da kullin siyasa.

Ga Yasuf Abdullahi da Karin bayani 2’57

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:20 0:00

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG