Accessibility links

Yan Arewa Mazauna Yankin Kudancin Nigeria Sunyi Zargin Ana Nuna Musu Bambanci

  • Jummai Ali

Matasan arewa da na Igbo

Wasu yan arewa dake zaune a yankin kudancin Nigeria sunyi zargin cewa shugabanin kabilar Igbo suna nuna musu bambamci da wariya.

Yan arewa wadanda ke zaune a yankin kudancin Nigeria sunyi zargin cewa shugabanin kabilar Igbo suna nuna musu bambamci da wariya.

Sunyi zargin ne akan cewa shugabanin kabilar Igbo basu baiwa yan arewa mukamai a cikin gwamnotocinsu kamar yadda takwarorin aikin su a wasu jihohin arewacin Nigeria suka yi

Haka kuma yan arewan sun lura da cewa akwai yan kabilar Igbo dake rike da mukamai a arewacin Nigeria, sabanin hakan a yankin kudancin kasar.

Wakilin sashen Hausa Alphonsus Okworigwe ya dubi wannan al'amari

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG