Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan Jarida Na Bukatar Karin Albashi a Najeriya - Mohammed Garba

Masu ruwa da tsaki akan aikin jarida da yada labarai a Najeriya na ci gaba da matsa lamba ga hukumomin kasar kan bukatar samar da tsarin albashi na musamman da zai kyautata rayuwarsu, la’akari da kalubalen da suke fuskanta wajen gudanar da ayyukansu.

Comrade Mohammed Garba Photo: Mohammed Garba Twitter (Twitter)

XS
SM
MD
LG