Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HAKUMA: Rawar Da Talakan Kasa Ka Iya Takawa Wajen Dakile Cin Hanci Da Rashawa A Kasa - Yuli 19, 2022


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Batun rawar da talakan kasa ka iya takawa wajen dakile cin hanci da rashawa a kasa, wadda ke tauye hakkoki da 'yancin al'umma, musamman al'amuran da suka shafi tafiyar da gwamnati shine abin da Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan mako zai yi tsokaci akai.

Saurari cikakken rahoton cikin sauti:

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:15 0:00

XS
SM
MD
LG