Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUKUMA: Tsokaci Kan Kulla Alaka Tsakanin ‘Yan Siyasa Da Al’umar Gari Yayin Neman Kuri’a - Yuni 14, 2022


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon na dauke da tsokaci akan kullla alaka tsakanin ‘yan siyasa da al’umar gari a yayin neman kuri’a, ta yadda za'a kaucewa yanayin rashin cika alkawari, wadda ke haifar da tauyewar hakkokin Jama’a bayan an kafa gwamnati a matakai daban daban.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:01 0:00

XS
SM
MD
LG