Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUMA: Batun Aikin Gina Babban Asibiti A Garin Mayo Belwa Na Jihar Adamawa: Yuli 26, 2022


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukumar wannan makon ya tabo batun aikin gina babban Asibiti a garin Mayo Belwa na jihar Adamawa dake arewa maso gabashin Najeriya.

Asibitin Mayo Belwa
Asibitin Mayo Belwa

Fiye da Shekaru goma da fara aikin gina babban Asibiti a garin Mayo Belwa na jihar Adamawa dake arewa maso gabashin Najeriya, wadda aka tsara dimbin al'umomi daga kauyuka da garuruwa dake zaune a kimanin 10 daga cikin kananan hukumomi jihar zasu amfana da shi.

Asibitin Mayo Belwa
Asibitin Mayo Belwa

Hukumomin jihar na ci gaba da watsi da aikin, a hannu guda kuma al'umomin yankin na ci gaba da korafin an mayar dasu saniyar ware.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

YAN KASA DA HUKUMA YULI 26 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:59 0:00

XS
SM
MD
LG