Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUMA: Batun Sauya Fasalin Wasu Daga Cikin Takardun Kudadaden Najeriya - Janairu 31, 2023


Sabbin kudin Naira
Sabbin kudin Naira

Batun sauya fasalin wasu daga cikin takardun kudadaden Najeriya da martanin daya biyo baya shine abin da zamu tabo a cikin shirin ‘Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon.

Saurari shirin:

YAN KASA DA HUKUMA
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:13 0:00

XS
SM
MD
LG