Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUMA: Hukumomin Jihar Lagos Na Barazanar Tada 'Yan Kasuwa Dake Cinikayyar Dabbobi A Kasuwar Alaba Rago - Yuni 07, 2022


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan mako na jihar Lagos dake kudu maso yammacin Najeriya, inda hukumomin jihar ke barazanar tashin 'yan kasuwa dake hada hadar cinikayyar dabbobi a kasuwar Alaba Rago, bayan sun kwashe dinbin shekaru suna gudanar da harkokin su.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

YAN KASA DA HUKUMA: Hukumomin Jihar Lagos Na Barazanar Tashin 'Yan Kasuwa Dake Cinikayyar Dabbobi A Kasuwar Alaba Rago - Yuni 07, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:55 0:00

XS
SM
MD
LG