Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUMA: Jan Hankalin Hukumomi Game Da Hadduran Dake Salwanta Rayuka kan Hanyar Damagaram Zuwa Kamfanin SORAZ - Yuni 21, 2023


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Shirin na yau ba maida hankali kan ci gaba da jan hankalin hukumomi game da hadduran dake jikkatawa tare da salwanta rayukan mutane akan babbar hanyar Damagaram zuwa kamfanin SORAZ dake aikin hakar albarkatun mai a yankin arewacin Jamhuriyar Nijar, wadda ta wuce bakin Jami’ar Andire Salifou ta birnin Damagaram.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

YAN KASA DA HUKUMA: Jan Hankalin Hukumomi Game Da Hadduran Dake Salwanta Rayuka kan Hanyar Damagaram Zuwa Kamfanin SORAZ
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:11 0:00

XS
SM
MD
LG