Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUMA:Kalubalen Ababen More Rayuwa Dake Barazana Ga Rayuwar Mazauna Unguwar Modire A Jihar Adamawa - Mayu 3, 2022


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

A cikin shirin na wannan makon, shirin zai duba kalubalen ababen more rayuwa da ke barazana ga rayuwar mazauna Unguwar Modire, wani yanki a birnin Yola fadar gwamnatin jihar Adamawa a Najeriya, da kuma yake makwaftaka da gidan gwamnatin jihar.

Saurari cikakken rahoton cikin sauti:

YAN KASA DA HUKUMA:Kalubalen Ababen More Rayu Dake Barazana Ga Rayuwar Mazauna Unguwar Modire Da Ke Jihar Adamawa - Mayu 3, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:01 0:00

XS
SM
MD
LG