Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUMA: Kauyen Shadawanka sunyi zanga zangar neman ‘yancin gonaki su daga hannun soji da masarautar Bauchi - Nowamba 29, 2021

Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon na jihar Bauchi a arewa maso gabashin Najeriya, inda al’umar kauyen Shadawanka dake gefen birnin Bauchi sukayi zanga zangar neman ‘yancin gonaki da gidajen su daga hannun hukumomin sojin Najeriya da majalisar masarautar Bauchi.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

YAN KASA DA HUKUMA: Kauyen Shadawanka sunyi zanga zangar neman ‘yancin gonaki su daga hannun soji da masarautar Bauchi - Nowamba 29, 2021
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:04 0:00

XS
SM
MD
LG