Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUMA: Mazauna Lardin Maluri Sun Nuna Damuwa Kan Yadda Gwamnatin Jihar Yobe Ta yi Biris Da Hakkokin Su - Yuli 05, 2022


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon ya nufi yankin masarautar Fika a jihar Yobe ta arewa maso gabashin Najeriya, inda mazauna lardin Maluri ke bayyana damuwa kan yadda suka ce mahukunta jihar suka yi biris da hakkokin su na hanyar Mota da kiwon lafiya da kuma ruwan sha mai tsafta.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

YAN KASA DA HUKUMA: Mazauna Lardin Maluri Sun Damuwa Kan Yadda Jihar Yobe Sukayi Biris Da Hakkokin Su - Yuli 05, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:09 0:00

XS
SM
MD
LG