Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUMA: Muradun ‘Yan Arewa Mazauna Yankin Kudu Maso Yammacin Najeriya Ga Sabbin Gwamnatoci – Afrilu 04, 2023


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon ya maida hankali ne akan muradun ‘yan arewa mazauna yankin kudu maso yammacin Najeriya game da abubuwan da suke sa ran samu daga sabbin gwamnatocin da za'a kafa a kasar a watan gobe na Mayu.

Saurari shirin cikin sauti:

YAN KASA DA HUKUMA: Muradun ‘Yan Arewa Mazauna Yankin Kudu Maso Yammacin Najeriya Ga Sabbin Gwamnatoci.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:01 0:00

XS
SM
MD
LG