Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUMA: Rawar Da 'Yan Kasa Ka Iya Takawa Wajen Dakile Ayyuka Da Akidar Rashawa A Najeriya - Nowamba 16, 2021

Mahmud Kwari

Shirin 'yan kasa da hukuma na wannan mako ya maida hankali ne akan rawar da 'yan kasa ka iya takawa wajen dakile ayyuka da akidar rashawa a Najeriya wadda ke ci gaba da zama babban kalubalen da ke tauye hakkokin su a matsayin su na 'yan kasa.

Saurari cikakken shirrin a cikin sauti:

YAN KASA DA HUKUMA: Rawar Da 'Yan Kasa Ka Iya Takawa Wajen Dakile Ayyuka Da Akidar Rashawa A Najeriya - Nowamba 16, 2021
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:16 0:00

XS
SM
MD
LG