Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUMA: Rayurwa Yan Gudun Hijara Bayan Rufe Sansanoni A Jihar Borno - Yuni, 08 2021

Mahmud Kwari

Shirin ‘yan kasa da hukuma na yau na jihar Borno ne domin duba makomar rayuwar ‘yan gudun hijira bayan da gwamnatin Bornon ta fara aikin rufe sansanonin da aka ba su masauki, shekaru kusa goma bayan tarzomar Boko Haram ta raba su da garuruwan su.

Saurari cikaken shirin a cikin sauti:

YAN KASA DA HUKUMA: Rayurwa Yan Gudun Hijara Bayan Rufe Sansanoni A Jihar Borno - Yuni, 08 2021
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:09 0:00

XS
SM
MD
LG