Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'YAN KASA DA HUKUMA: Yadda Wasu Al'umomin Jihar Sokoto Suke Kokawa Kan Karancin Ababen More Rayuwa - Afrilu 11, 2023


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon na jihar Sokoto, inda al’ummar jihar ke korafin cewa sun fara fuskantar karancin ababen more rayuwa na yau da kullum, tun bayan kammala zabukan shugabanni a Najeriya a kwanakin baya.

Saurari shirin cikin sauti:

'YAN KASA DA HUKUMA: Yadda Wasu Al'umomin Jihar Sokoto Suke Kokawa Kan Karancin Ababen More Rayuwa - Afrilu 11, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:02 0:00

XS
SM
MD
LG