Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUMA: Yadda Batun Sabunta Turakun Lantarki Da Bututun Ruwan Famfo A Birnin N'konni Ke Neman Zama Badakala - Satumba 12, 2023


Mahmud Ibrahim Kwari
Mahmud Ibrahim Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon na jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar kan hakkin al'umma game da batun sabunta turakun lantarki da bututun ruwan famfo a birnin N'konni wadda ke neman daukar salo irin na badakalar kudi.

Saurari shirin cikin sauti:

YAN KASA DA HUKUMA: Yadda Batun Sabunta Turakun Lantarki Da Bututun Ruwan Famfo A Birnin N'konni Ke Neman Zama Badakala.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:13 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG