Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUMA: Yadda Wasu Daliban Jami’ar Andire Salifou Dake Damagaram Na Jamhuriyar Nijar Suka Rasa Rayuka Ko Jikkata-Mayu, 24, 2022


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma zai tabo batun rasa rayuka da jikkata daliban Jami’ar Andire Salifou dake Damagaram na Jamhuriyar Nijar sanadiyyar biris da aikin sake gina titin daya tashi daga birnin Damagaram zuwa matatar mai ta Sourez dake Agadez na yankin arewacin kasar.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

YAN KASA DA HUKUMA: Rasa Rayuka Da Jikkata Daliban Jami’ar Andire Salifou Dake Damagaram Na Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:58 0:00

XS
SM
MD
LG