Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'YAN KASA DA HUKUMA: Yadda Ya Kamata Alaka Ta Kasance Tsakanin Shugabanni Da Mutanen Da Suka Nada Mukamai - Afrilu 18, 2023


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da hukuma na wannan makon zai tabo yadda alaka ya kamata ta kasance tsakanin gwamna ko shugaban kasa da mutanen da suka nada mukamai daban daban bayan kafa gwamnati.

Saurari shirin cikin shirin:

YAN KASA DA HUKUMA: Yadda Ya Kamata Alaka Ta Kasance Tsakanin Shugabanni Da Mutanen Da Suka Nada Mukamai.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:08 0:00

XS
SM
MD
LG