Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUMA: Yan Kabilar Igbo Sun Ce Tarzomar 'Yan Kungiyar IPOB Na Tauye Hakkin Mutanen Yankin - Yuli 12, 2022


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Yan kabilar Igbo a yankin kudu maso gabashin Najeriya sunce tarzomar 'yan kungiyar IPOB na tauye hakkin mutanen yankin kuma suna bata musu suna. Sai dai masu nazari akan harkokin tsaro na cewa, sakacin mahukunta ne.

Wannan shine batun da Shirin Yan Kasa Da Hukuma zai yi nazari akai yau.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:05 0:00

XS
SM
MD
LG