Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUMA: Yarjejeniyar Zaman Lafiya Da Fahimtar Juna Da Fulani Makiyaya Suka Kulla Da Manoma - Yuni 28, 2022


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan mako zai duba yarjejeniyar zaman lafiya da fahimtar juna da Fulani makiyaya suka kulla da Manoma, a gundumar Allela ta yankin Masarautar Birnin N'Konni a jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

YAN KASA DA HUKUMA YUNI 28 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:58 0:00

XS
SM
MD
LG