Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGERIA ‘Yan Mata 21 Cikin Sama Da 200 Da Aka Sace Sun Sake Haduwa Da ‘Yan Uwansu


‘Yan mata 21 cikin sama da 200 da aka sace sun sake haduwa da ‘yan uwansu, bayan rike su na tsawon kusan sama da shekaru biyu da kungiyar Boko Haram ta yi.

XS
SM
MD
LG