Accessibility links

VOA60 DUNIYA: JORDAN Masu Zanga Zanga Sun Yi Gangami Don Nuna Rashin Amincewarsu Kan Wata Yarjejeniyar Cinikayyar Iskar Gas


Masu zanga zanga sun yi gangami don nuna rashin amincewarsu kan wata yarjejeniyar cinikayyar iskar Gas kan dala milhan dubu 10 da kasar ta kulla da Isra’ila, suna cewa yarjejeniyar ba zata amfani al’umar kasar ba.

XS
SM
MD
LG