Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan Nageriya Mazauna Amurika da Ingila Sunyi Gangami


Majalisar Dinkin Duniya.

Shugaban Kwamitin dattawa na kungiyar ‘yan Arewacin Nageria masu neman change.

Shugaban Kwamitin dattawa na kungiyar ‘yan Arewacin Nageria masu neman change, Mal. Ashir Shariff, Ma zauna Amurika da Ingila, sun shirya wani taro na gangami da zasu gudanar a babban birnin New York inda ake guda nar da taron Majalisar Dinkin Duniya. Wannan taron gangamin zai samu halattar duk wani dan Nageriya dake zaune a nan Amurika, don nuna rashin jin dadinsu ga yadda harkar tsaro tazama wani abu a Nageria da kuma maganar ‘yan mata yan makaranta da akasa sace.

Ga rahoton VOA Hausa.

please wait

No media source currently available

0:00 0:05:35 0:00
Shiga Kai Tsaye

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne - Dayyabu Lawal Bala
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:52 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Bikin Lasar Gishiri

Yadda Aka Yi Bikin Lasar Gishiri A Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:32 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG