Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan Najeriya Sun Maida Martani Game Da Karin Haraji

A Najeriya, batun amincewa da karin haraji daga kashi 5 cikin dari zuwa kashi 7.5 cikin dari yana ci gaba da daukan hankalin yan kasa.

Sanata Kabiru Ibrahim Gaya, Mai wakilatar jihar Kano ta Kudu. Photo: Medina Dauda (VOA)

A Najeriya, batun amincewa da karin haraji daga kashi 5 cikin dari zuwa kashi 7.5 cikin dari yana ci gaba da daukan hankalin yan kasa.

XS
SM
MD
LG