Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan Sanda a Kano Sun Kama Wasu Matasa da Kayan Zabe

Rundunar 'yan sanda ta jihar Kano ta kama wasu matasa da ba ta bayyana yawan su ba, dauke da wasu buhuna guda 17 makare da takardun kuri'ar zabe wato Ballot paper da ake zargin cewa, za a yi safarar su zuwa jihar Jigawa.

Photo: AP

XS
SM
MD
LG