Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yan Sanda Sun Tarwatsa Gangamin Daliban Jami'ar Yamai Da Barkonon Tsohuwa

Jami’an Tsaro sun Yi amfani Da Barkonon Tsohuwa Wajen Tarwatsa Wani Gangamin Daliban Jami’ar Yamai A Nijer.

A jamhuriyar Nijer jami’an tsaro sun yi amfani da barkonon tsohuwa wajen tarwatsa wani gangamin daliban jami’ar Yamai a da hantsi, lamarin da ya rikide ya koma artabu inda aka yi kone kone da fasa gilasan motoci a kewayen jami’ar. Dalibai da dama sun ji rauni yayinda wasu ke tsare a hannun jami’an tsaro.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG