Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan Super Eagles Na Najeriya Sun Tsamo Kitse a Wuta

Kwallaye biyu da Emmanuel Emenike ya jefa sun ceto 'yan kungiyar kwallon kafar Najeriya daga hannun 'yan Ethiopia a karawar da suka yi a Addis Ababa.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG