Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan uwan Osama bin Laden sun mutu


Marigayi Osama Bin Laden, shugaban Kungiyar al-Qaida.

Wasu da mutane 3 daga cikin zuri’ar shugaban kungiyar Al’Qaida Osama bin Laden, suna cikin wadanda hadarin wani jirgin da ba na hay aba ya rutsa dasu a kusa da birnin London.

Saudiyya da Birtaniya sun tabbatar da haka. Shi kansa matukin jirgin shima ya mutu. Jakadan Saudi a Birtaniya yayi amfani da shafin sun a Twitter wajen mika ta’aziyyarsa ga iyalan Bin Laden.

Sai dai bai bayyan sunayen wadanda suka mutun ba. Ofishin jakadanci Saudi a Ingilar zai binciki musabbabin hatsari sannan zai danka gawarwakinsu har Saudi.

Jakadan Saudin Yarima Mohammed Bin Nawaf Bin Aldelaziz ne ya bayyana haka. Suma ‘yan sanda sun bayyana cewa jirgin ya fadi ne a kusa da ma’ajiyar motocin da akan gwanjonsu.

Bayan ya fadi kuma ne ya kama da wuta, duk a kokarin sauka a filin jiragen saman Blackbushe dake nisan kilomita 65 daga kudu maso yammacin Landan bayan tasowarsa daga filin jirgin Melpensa dake birnin Milan.

Bidiyo

Shugaban Gwamnatin Rikon Kwarya A Mali Goita Ya Tsallake Rijiya Da Baya
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:34 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Sanarwar Neman Afuwa daga Malam Abdujabbar Kabara
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:36 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Shugaba Muhammadu Buhari Ya Yi Tattaki Gida Bayan Ya Idar Da Sallar Eid El-Kabir a Daura
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:06 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Zauren VOA: Najeriya da Kaubalen 'Yan Aware - 005
please wait

No media source currently available

0:00 0:22:55 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Matsalar Tsangwamar Mata Masu Saka Abaya A Kanon Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:10 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG