Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YANAYI DA MUHALLI: Yanayi Na Matsanancin Zafi A Yankin Arewacin Najeriya Cikin Watan Ramadana, Afrilu 22, 2022

Aisha Muazu
Aisha Muazu

A cikin shirin na wannan makon kasancewar a lokacin azumin Ramadan, mai azumi yana da mahimmanci ya kinaye duk wani abu da zai galabaitar da shi musamman idan suna wuraren da ake fuskantar matsanancin zafi kamar yankin arewacin Najeriya da wasu sassan kasar Nijar, ko menene musababbin wannan zafi?

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

YANAYI DA MUHALLI: Yanayi Na Matsanancin Zafi A Yankin Arewacin Najeriya Cikin Watan Ramadana, Afrilu 22, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:36 0:00

XS
SM
MD
LG