Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yara 'Yan Gudun Hijira a Makarantar Firamare a Damare, Yola 6, ga Maris 2015

Yara fiye da dubu daya suke karatu a wannan makarantar dake jikin sansanin 'yan gudun hijira Na Damare a Jihar Adamawa. Hedimasta da akasarin malamansu ma 'Yan gudun hijira ne daga sassa dabam dabam na Adamawa da Borno.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG