Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sojojin Kasar Chadi Sun Fafata Fada da ‘Yan Kungiyar Boko Haram a Garin Gamboru a Najeriya a Ranar 26 ga Fabrairu din 2015

Nijar da Kamaru da Chadi sun kaddamar da gangamin sojojin taron dangi don taimakawa Najeriya wajen yakar ‘yan kungiyar Boko Haram masu ikirarin kafa daular musulunci a yanki arewa maso gabshin Najeriya.

.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG