Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabinsa a babban taron Majalisar Dinkin Duniya a ranar Juma’a inda ya yi kira da a samar da daidaito wajen raba allurar riga-kafin cutar COVID-19. Kasashen Afirka sun samu kaso mafi karanci na allurar, lamarin da ya fusata hukumomin nahiyar wajen samun allurar yayin da kasashe masu arziki ke shirin yi wa al’umominsu allurar a karo na uku.
Zangon shirye-shirye
-
Afrilu 21, 2024
DARDUMAR VOA: Yadda Aka Tuna Da Matan Chibok A Legas