Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yemi Osinbanjo Ya Kai Ziyara Tasahr Jiragen Ruwa Dake Apapa Lagos

Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbanjo ya kai ziyara sansanin tashar jirgen ruwa da ake sauke kaya da ake cewa LADOL free zone, inda ya zagaya ya duba kayayyakin aikin dake sansanin a .Apapa, jihar Lagos

Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbanjo ya kai ziyara sansanin tashar jirgen ruwa da ake sauke kaya da ake cewa LADOL free zone, inda ya zagaya ya duba kayayyakin aikin dake sansanin a .Apapa,jihar Lagos

XS
SM
MD
LG