Accessibility links

Hukumar Aikin Hajji Ta Najeriya Zata Hana Wadanda Suka Taba Aikin Hajji Sake Tafiya Bana, Domin.....


Dakin Ka'aba.

Sakamakon rage kashi 20 cikin dari na masu niiyyar aikin hajjin bana daga Najeriya da sauran kasashen duniya da kasar Saudi Arabia tayi, Hukumar aikin hajji ta Najeriya ta yanke shawarar......

Sakamakon rage kashi 20 cikin dari na masu niiyyar aikin hajjin bana daga Najeriya da sauran kasashen duniya da kasar Saudi Arabia tayi, Hukumar aikin hajji ta Najeriya ta yanke shawarar hana wadanda suka taba zuwa aikin hajji sake zuwa bana domin baiwa wadanda basa taba zuwa ba damar suma su sauke farali.

Hukumar ta cimma wannan matsaya ce a wani taron gaggawa da tayi a Abuja domin tunkarar canji da saudiyya tayi ba zato ba tsammani. Ga Nasiur Adamu El-Hikya da cigaban rahoton.

XS
SM
MD
LG