Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Zabe: Hukumar 'Yan Sandan Najeriya Ta Gargadi Masu Kalaman Batanci

Yayin da zaben najeriya ya rage kwanaki uku, yanzu haka ana samu karin kalaman batanci daga bakin 'yan siyasa wanda ka iya tunzura magoya bayansu wajan aikata ba daidai ba, musamman a tsakanin jam'iyyun APC da PDP.

Mukaddashin Shugaban Yan Sandan Najeriya, Muhammaed Adamu Abubakar Photo: Nigerian Police (Twitter)

XS
SM
MD
LG