Accessibility links

ZABEN2015: Attahiru Jega Yayi Magana Kan Zaben Shugaban Kasa Na 2015, Afrilu 2, 2015

Farfesa Attahiru Jega da Ibrahim Alfa Ahmed.

A bayan da 'yan Najeriya da shugabannin duniya cikinsu har da shugaba Barack Obama na Amurka, suka yaba da yadda ya tsara zaben 2015, shugaban hukumar zaben Najeriya, Attahiru Jega, ya tattauna da Muryar Amurka kan dalilansu na amfani da sabbin dabarun hana yin magudi.

XS
SM
MD
LG