Yayin da ake ci gaba da samun masu bayyana kudurinsu na neman shugabancin Najeriya a zaben 2023, gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwa ya bayyana dalilan da ya ce suka sa ya fi sauran masu kudurin tsayawa takara a karkashin jam’iyyar PDP cancanta.
Zaben 2023: Dalilan Da Suka Sa Na Fi Saura Cancanta – Tambuwal
Zangon shirye-shirye
-
Afrilu 21, 2024
DARDUMAR VOA: Yadda Aka Tuna Da Matan Chibok A Legas