Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Zaben 2023: Sani Yariman Bakura Ya Aiyana Niyyar Takarar Shugabancin Kasa A Inuwar APC

please wait

No media source currently available

0:00 0:07:30 0:00

Yayin da ake cigaba samun Karin yan’takara dake neman kujerar shugabancin Najeriya a babban zaben kasar da ke tafe a shekarar 2023, Tsohon gwamnan jihar Zamfara Sani Yariman Bakura ya shiga jerin wadanda suka aiyana aniyarsu ta tsayawa takarar shugabancin Najeriya karkashin inuwar jam’iyyar APC.

XS
SM
MD
LG