Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZABEN NAJERIYA: Zaben Shugaban Kasa Da Na ‘Yan Majalisu

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari na daga cikin mutanen farko da suka kada kuri’unsu a garinsa na haihuwa Daura, lokacin da aka bude runfunan zabe a yau Asabar.

Wasu 'Yan Bautawa Kasa Na Shirye-shiryen Fara Aikin Zabe Photo: Saleh Shehu Ashaka (VOA)

XS
SM
MD
LG