Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Zaben Tsayar Da Yan Takarar Jam'iyyun Amurka


Wakilai a manyan jihohin Amirka guda biyar, jiya Talata suka kada kuri’ar su a zaben tsayar da yan takarar jam’iyun Democrat da Republican.

Jihohin sun hada da Illinois da Missouri da North Carolina da Ohio da kuma Florida.

Kamar yadda kafofin yada labaru suka yi hasashe, tsohuwar sakatariyar harkokin wajen Amirka Hillary Clinton ta jam’iyar Democrat da kuma Donald Trump na jam’iyar Republican sune suka yi nasara a jihar Florida.

Haka kuma Hillary Clinton ce ta lashe zaben jihohin North Carolina da Ohio

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne - Dayyabu Lawal Bala
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:52 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Bikin Lasar Gishiri

Yadda Aka Yi Bikin Lasar Gishiri A Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:32 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG