Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZABEN AMURKA 2020: Zanga-Zanga Ta Barke A Amurka Saboda Jinkirin Sakamakon Zabe

Da dama daga cikin mafusatan ‘yan Republican magoya bayan Shugaba Donald Trump sun hallara a cibiyoyin kidaya kuri’un a Detroit da Phoenix yayin da aka bada sakamakon zaben a ranar Laraba a manyan jihohin biyu, yayin da dubban masu zanga-zangar magoya bayan shugaban ke neman a dakatar da kidaya.

ZABEN AMURKA: Da dama daga cikin mafusatan ‘yan Republican magoya bayan Shugaba Donald Trump sun hallara a cibiyoyin kidaya kuri’un a Detroit da Phoenix yayin da aka bada sakamakon zaben a ranar Laraba a manyan jihohin biyu, yayin da dubban masu zanga-zangar adawa magoya bayan shugaban ke neman a gama tattara kuri’un a cikin wadanda ba a yanke shawara ba.

Magoya bayan Trump din sun yi ta rera cewa "Dakatar da ƙidaya!" a Detroit. "Dakatar da sata!" in ji su a Phoenix.

Magoya bayan Joe Biden ’yan Democrat kuma suna cewa “a kidaya duk kuri’un, a kidaya ko wacce kuri’a.”

Domin Kari

XS
SM
MD
LG