A cikin shirin Zauren VOA na wannan makon, Aliyu Mustapha Sokoto wanda ya jagoranci shirin daga Niamey ta kasar Nijar ya tabo batun da ya fi damun matasa a kusan dukan kasashen nahiyar Afirka baki daya wanda shi ne rashin aikin yi bayan sun kammala karatu.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Dubi ra’ayoyi
Ko ka yi rijista da mu? Shiga shafinka
Ba ka yi rijista da mu ba? Yi rijista
Load more comments