Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN MATASA-Matasa A Yankin Agadez Sun tattauna Kan Dokar Hana Baki Shiga Yankin Don Zuwa Tarayyar Turai-11, Afrilu 2022


Nasiru Adamu El Hikaya
Nasiru Adamu El Hikaya

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar da kungiyar Taraiyar Turai sun sanya hannu kan wata yarjejeniyar a 2016.

Rashin shigar bakin ya kawo nasara da akasin haka kan rayuwar jama'a da tattalin arzikin yankin.

please wait

No media source currently available

0:00 0:09:58 0:00

XS
SM
MD
LG